Matasan 'yan wasa da suka fito daga Afirka da Turai da Amurka da sauran kasashe fiye da 30 zasu fafata a wasannin sharar ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.
Tsofoffi da dattawa 250 ne masu shekaru sittin da biyar zuwa sama, suka amfana da tallafin Naira dubu dari biyu a Jihar ...
Hukumomi a birnin New Orleans na Amurka sun bayyana cewa mutane 10 sun mutu kuma fiye da 30 sun jikkata sa'ilin da wata mota ...
Wani Karamin Jirgin Saman Daya Fadi Ya Hallaka Mutane 2 A California Wani karamin jirgin sama ya rikito kan wani ginin ...
Tarzomar da ta tashi a kurkukun Maputo, babban birnin Mozambique ta hallaka mutane 33 tare da jikkata wasu 15, kamar yadda ...
Manjo Janar Edward Buba, yace wata fashewa ce ta daban ta haddasa mace-macen da jikkatar amma ba dalilin hare-haren kai tsaye ...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa babu kuskure a harin jirgin saman da sojoji suka kaiwa ...
Jami’i mai kula da cibiyar yada labaran, aikin wanzar da zaman lafiyar na fansan yamman, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi, ...
Waiwayen wasu daga cikin muhimman rahotannin da muka gabatar a cikin wannan shekarar mai karewa, kamar rahoton wani injiniya ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan ...
Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin EYN ...